logo image
HOME MUSIC VIDEO ALBUM NEWS
ARTIST GIST DJ MIX LIVE SCORES
Want To Contact Us? Click Here
Email: Naijatopvibes@gmail.com
Tel: +2348102943828

See Our Official Admins



THE BEST ISLAM FORUM IN 9ja

Wannan shafi an ginashi ne domin taimakawa Alummar musulmai wajen gyaran Addinin su

Powered by Blogger.
  • Sirrinmata.com.ng

Wikipedia

Search results

  • Addu'o'i

About Me

Adam sheriff
View my complete profile

Contact Form

Name

Email *

Message *

Subscribe To

Posts
Atom
Posts
Comments
Atom
Comments

Followers

Powered By Blogger

Translate

Pages

  • Home
  • ADDU'O'I
    ADDU'A DA ZIKIRORI YAYIN BUDE BAKI
    By:Adam sheriffIn: On: May 15, 2019
    *1-Fadar BISMILLAHI kafin fara ci ko shan abin bude baki,da fadar ALHAMDULILLAHI bayan angama*
    Yaa kai dan uwana mai Azumi kasani fadar *BISMILLAHI* kafin cin abinci ko shan abin sha Wajibine saboda Umarnin Manzon Allah s.a.w akan hakan.
    Idan mutum ya manta bai ce ba *BISMILLAHI* a farko ba sai yace *BISMILLAHI AUWALIHI WA AAKHIRIHI*
    Idan ka gama sai kace *ALHAMDULILLAHI*
    Saboda fadin Manzon Allah s.a.w:
    *(Lallai Allah yana yarda da bawa idan yace abinci sai ya godewa Allah"wato yace ALHAMDULILLAHI" ko ya sha wani abin sha sai godewa Allah)*
    @ ﻣﺴﻠﻢ 2734 ]
    SIGAR GODEWA GA ALLAH BAYAN CIN ABINCI KO SHAN ABIN SHA.
    A-Siga ta farko
    *" ﺍﻟﺤﻤﺪ ﻟﻠﻪ ﺣﻤﺪﺍً ﻛﺜﻴﺮﺍ ﻃﻴﺒﺎً ﻣﺒﺎﺭﻛﺎً ﻓﻴﻪ،ﻏﻴﺮ ﻣﻜﻔﻲ،ﻭﻻ ﻣﻮﺩﻉ ،ﻭﻻ ﻣﺴﺘﻐﻨﻰ ﻋﻨﻪ ﺭﺑﻨﺎ *"
    @ ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ ﺡ 5458
    B-Siga ta biyu
    *" ﺍﻟﺤﻤﺪ ﻟﻠﻪ ﺍﻟﺬﻱ ﺃﻃﻌﻤﻨﻲ ﻭﺭﺯﻗﻨﻲ ﻣﻦ ﻏﻴﺮ ﺣﻮﻝ ﻣﻨﻲ ﻭﻻ ﻗﻮﺓ *"
    Wanda ya fadi hakan An gafarta masa abinda ya gaba na zunubansa.
    @ ﺍﻟﺘﺮﻣﺬﻱﺡ 3458 ،ﺍﺑﻦ ﻣﺎﺟﺔ ﺡ 3285
    ADDUA LOKACIN BUDE BAKI
    Ana son mai azumi ya yi addua yayin Shan ruwa,adduar kuwa ita ce:
    * ﺫﻫﺐ ﺍﻟﻈﻤﺄ ﻭﺍﺑﺘﻠﺖ ﺍﻟﻌﺮﻭﻕ ﻭﺛﺒﺖ ﺍﻷﺟﺮ ﺇﻥ ﺷﺎﺀ ﺍﻟﻠﻪ *
    *"Dhahabaaz zama’u wabtalatil uruqu
    wathabbatal ajru insha Allah”*
    Manzon Allah tsira da amincin Allah su
    tabbata a gare shi yana fadar wannan adduar lokacin bude baki:-
    * ﺫﻫﺐ ﺍﻟﻈﻤﺎﺀ ﻭﺍﺑﺘﻠﺖ ﺍﻟﻌﺮﻭﻕ ﻭﺛﺒﺖ ﺍﻷﺟﺮ ﺃﻥ ﺷﺎﺀ ﺍﻟﻠﻪ *"
    @ ﺃﺑﻮ ﺩﺍﻭﺩ ﺡ 2357 ﻭﻫﻮ ﺣﺴﻦ ]
    Amma fadar wannan addu'a lokacin bude baki bata ingantaba
    * ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻟﻚ ﺻﻤﺖ ﻭﻋﻠﻰ ﺭﺯﻗﻚ ﺃﻓﻄﺮﺕ *"
    @ ﻓﻼ ﻳﺼﺢ ‏[ ﺯﺍﺩ ﺍﻟﻤﻌﺎﺩ 2/ ]
    YIN ADDUA TA BUQATA BAYAN SHAN RUWA DOMIN LOKACINE NA AMSA ADDUA
    Saboda fadin Manzon Allah s.a.w
    *(Mutane ukku ba'a mayar da Adduarsu wato adduarsu karbabbiyac)*
    -Shugaba mai adalci
    -Mai Azumi alokacin bude baki
    -Adduar wanda aka zalumta)*
    @ ﺍﻟﺘﺮﻣﺬﻱ .
    Allah ne mafi sani.
    Want More ?
    Related Posts

    1 comment:

    1. Adam sheriffMay 15, 2019 at 11:38 PM

      Allah ya saka da Alkhairi

      ReplyDelete
      Replies
        Reply
    Add comment
    Load more...


ABOUT US | CONTACT US | ADVERTISE WITH US

© 2011 - 2019
NaijaTopvibes.com (Revamped By DjellyOfficial )